Ci gaba da kallon shirin nan naku mai farin jini da ke zuwa muku a duk ranar jumaa,  Yau munkawo ci gaban wannan shirin naku wato labarina. Zamuga yadda zata kaya a cikin wanan shiirn kai tsaye don ganin ci gaban wannan chakwakiya. Kada ku manta ku kasance damu akoda yaushe domin samun wannan kayatattcen shirin naku.