"Zan iya sayar da Gonar Gadonmu akan Rahama Sadau - Dan Saurayi - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

"Zan iya sayar da Gonar Gadonmu akan Rahama Sadau - Dan Saurayi

Oct 21, 2022
Wani matashi mai suna Ibrahim Abdullahi sulaiman shugaba yayi fustim a shafinsa na sada zumunta facebook inda ya wallafa cewa


“A Kanki Zan’iya Sayar Da Gonar Gadonmu Kwarankwatsa.
Rahama Sadau”

Shidai so babu ruwansa yana iya fadawa akan kowa shi wannan matashin tsananin son da yake yiwa jaruma Rahama sadau har ya kai ga cewa zai iya asarar gonar gadon su domin akanta.




Wannan rubutun ya dauki an hakanin mutane sosai inda nan take jarumar tazo tayi masa martani wanda nasan kowa yana son yasan mi tace masa.


Jarumar a karkashen comments section tayi masa martani kamar haka.


Kafin jarumar tayi masa martani sai da tayi masa dariya inda ta sanya emoji mai alamar dariya Sa’a nan tace masa.

[Via] - HLoaded