Akwai wasu halaye da dabi’un da muddin namiji zai siffantu dasu zai ga mata suna sonshi.
Wadannan dabi’un gasu kamar haka:
1: Ka kasance cikin tsafta akida yaushe.
2: Ka iya kwalliya da adon
3: Ka iya cika ido baka da shakka ko tsoron
4: Ka kasance mai mutunta mata da darajasu
5: Ka iya kalaman kambama mace
6: Ka zama mai yabawa mace idan tayi shiga mai kyau
7: Ka zama mutum mai saukin kai a gaban mata
8: Ka zama mai sakin fuska ba me tsare gida ba.
9: Ka zama mai dogaro da kanka
10: Ka zama mai yin kyauta.
Muddin kana tattare da wadannan halayen. To budurwar ka sai tayi da gaske. Domin duk wacce taci karo da kai ji zatayi ina ma kai natane.