Mata ta kai Mijinta Kotu Saboda yana kwana Zidigir Ba wando - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Mata ta kai Mijinta Kotu Saboda yana kwana Zidigir Ba wando

Nov 11, 2022

Malam ya bada labarin yadda wata matar aure ta kai mijinta kotu saboda baya kwana da wando zigidir yake bacci 

kai kasan wannan abu sam baiyi ba yadda matarka wai zata kai ka kara saboda kwana ba wando halan ina takeso yaje ya kwanta ba wando.


Ga yadda abun ya faru

” Wani abokina ya bani wannnan labari yace abun a gabansa ya faru a wani kotun kauye bazan fadi kauyen ba. A wani kauye ne ya je kallon Shari’a a kotu kawai sai ga wata mata tazo kawo karar mijinta wai yana kwana tsirara ba wando kaji sakarci da shashancin fah kuma ta iya kawo kara.

Alkali yazo ya zauna rigistara ya karanto wane wane wanda matarsa ta yi kararsa yana kwana ba wando to da ta gamu da daidai ita shi kuma da ya tashi yace allah gafarar malam to kali abinda take kararka da gaske ne yace da gaske ne, to miyasa.

Mijin yace fitsarin kwance take inmuka kwanta kullum sai ta fitsare ni ,in na tashi da asuba zanje sallah kullum sai na ta wanke wanke sai naga kwanda in tuɓe.

Matarsa kuma sai ta fashe da kuka wayo Allah yaci mata mutunci, ke kuma gina masa mutunci kinkayi.”

Kalli bidiyo ana Via - HLoaded