Bidiyon matan da ake zargi da yan m@digo ne a tiktok |
Bidiyon Wasu Yan Matan Tiktok Hausawa Da Ake Zargin Sunyi Auren Jinsi. Inda Suketa Shan Tofin Ala Shine. Bidiyon Wasu Yan Mata Guda Biyu Ya Bayyana Inda Akagansu Suna Wasu Abubuwa Na Rashin Kan Gado Tsakaninsu.shafin hausamini ya fara tattaro bayyanai
Inda Ake Ganin Yawancin Bidiyoyin Da Suke Sakewa, Tare Da Juna Suna Rungume Rungume Kamar Matsayin Mata Da Miji. Hakan Ne Ya Jefa Zargi Da Kokonta A Zuciyar Mutane Har Su Fara Tunanin Kodai Sunyi Auren Jinsi Ne (M@digo).
Bayan Bayyanar Wani Bidiyonsu Ne, Mutane Suka Musu Caaa, Inda Aketa Musu Tofin Ala Tsine, Sai Daya Daga Cikinsu Ta Fito Ta Shedawa Duniya Cewa Ita Ba Auren Jinsi Suyi Ba. Kuma Bidiyon Ma Batasan An Daukeshi Ba. Sannan Ta Barranta Kanta Da Zargin Da Mutane Suke Mata Na Auren Jinshi M@digo.
Kalli bidiyon anan