Shahararren Mawakin Nan Na Hausa Umar M Shareef, Ya Cika Shekaru 10 Da Yin Aurensa,
Mawakin Dai Yayi Aurene A Shekarar 2012, Inda Zuwa Yanzun Allah Ya AlbarKaceshi Da Haihuwan Yara Tsakanin Biyu Da Uku.
Babban Yaron Nashi Shine Aliyu Haidar.
Muna Masa Fatan Allah Yaci Gaba Da Yiwa Auren Nasa Alabarka. Amiin