Karon Farko Mama Daso Ta Bayyana Hotunan Mijinta, Jaruma Saratu Gidado Wacce Akafi Sani Da Mama Daso, Ta Bayyana Hotunanta Tare Da Mijinta Maigidanta. Hotunan Sun Dauki Hankula Sosai.
Mama Dason Dai, Jaruma Ce Data Shahara A Masana’antar KannyWood, Inda Jarumar Ta Dade Tana Jan Zarenta Inda Ta Kwashe Shekara Da Shekaru Tauraruwarta Na Haskawa.
Ga Hotunan Nata Tare Dana Maigidan Nata Anan.