Ummi Rahab ta wallafa wannan saƙo a shafin sada zumunta inda ta wallafa kamar haka.
"I'm Pregnant" - Maana tasamu Ciki
Wanda kuma zaku ga yadda ta fitar da cewa tanason ayi mata martani da congratulations ma’ana taya murna a karkashin wannan hoto akwai kyauta mai tsoho kamar yadda ta bayyana.
Hausaloaded sunyi bincike inda suka gano cewa bayan shafin matar lilin baba ta wallafa sai gashi itama kannywood fim magazine ta tabbatar da hakan a shafinta na sada zumunta.
Muna taya wannan matar auren murna.