Gwanin Sha’awa Kalli Yadda Adam A Zango Ya Shiryama Diyarsa Wanda Amaryarsa Ta Haifa Murnar Birthday! Diyar Tasu Dai Ta Cikia Shekara Daya Dai Dai A Rayuwarta.
Hakan Yasa Jarumin Tare Da Iyalinsa Su Shirya Dan Kwarya Kwaryan Birthday Domin Taya Diyar Tasu Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarta.
Idan Baku Manta Ba, Adam Zango Da Amaryarsa Safiyya, Suna Cikin Shekaru Na Uku Kenan Da Yin Aure, Inda Allah Ya AlbarKaci Auren Nasu Da Samun Zuriya.
Ga Hotunan Da Biyon Yadda Shagalin Bikin Birthday Na Diyar Tasu Ya Kasance.