For More Hausa Update Please Join Our WhatsApp Group Now !!
Labarina is the most watch hausa Movie in the kannywood era which the series movie has a lot of viewers in hausa film career.
The director of the film was an legend of this era in terms of movie direction.
His name was Aminu Saira who own the Saira Movie's Production.
Let watch the eloquent movies by streaming here from our page directly to your laptop or mobile phone.
We recommend you to watch direct here you will enjoy watching the movie as suggestions to you.
Labarina shiri ne mai dogon zango da ke karkashin masana’atar Kannywood wanda kuma ya samu karbuwa sosai a wajen mutane wanda gidan talabijin na arewa24tv ke haskawa a duk bayan sati daya wanda ake sanyawa ranar juma’a da misalin karfe takwas tun daga zango na farko har zuwa zango na hudu.
A yau kuma an sake dawowa tafiya dogon hutun da ankayi bisa tsayawa aikin wannan shirin tare da maye gurbin wasu jarumai da bazasu sake haskawa a fim din ba duba da kwantaraginsu ya kare.
Labarina wanda a yanzu dai babu jarumi Nuhu Abdullahi wanda ake kira da suna Mahmud a cikin wannan shirin yayin da ita kuma Nafisa Abdullahi ake kiranta da summaya wanda sun taka rawar gani sosai a cikin wannan shiri.
Labarina fim ne da ya samu masoya sosai wanda kuma yanzu haka an maye gurbin Nafisa Abdullahi da fati washa wanda zata hau sunan Summaya.