Murja Yar Tiktok Group Fan's To Celebrate Happy New Year - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Murja Yar Tiktok Group Fan's To Celebrate Happy New Year

Jan 4, 2023


For More Hausa Update Please Join Our WhatsApp Group Now !!

Today we brings you to the new party of tiktok, which was lead by the tiktok female giant of Nigerian named Murjanatu Yar Tiktok.

The party was hold on kano state wich is there main city of birth.

You will see some pictures of the party they made including the male giant tiktoks of kano state.

Here we go !!

Yadda Murjanatu Yar Tiktok Suka Gudanar Da Ranar Tiktok Ta Kano

Wadda aka fi sani da Murja Kunya kenan duk da yake wasu daga cikin mutanen da suka santa suna kiranta da Murja Yar Tiktok.

Wanda suka gudanar da Tiktok party a cikin jahar kano ta dabo tunbin giwa koda me kazo anfika.

Wannan wasu hotuna ne dasuka bayyana bayan da suka suka kammala wannan party da sukayi.

Ga wasu Hotunan:

Meye raayoyinku akan wadannan hotunan da suka bayyana na tiktok party da suka gudanar maza da mata ajahar kano.

Sai munji raayoyinku kai tsaye a comment sections.