Idan Ban Aure Adam A Zango Ba, Zan Iya Mutuwa


Babbar magana daga wata sabuwar jaruma zuwaga Adam a Zango wanda ya girgiza shi kai tsaye.



Idan Ban Aure Adam A Zango Ba, Zan Iya Mutuwa, Wata Zankadediyar Budurwa Ta Bayyana Haka. 



Tun Kwanakin Baya Yan Mata Su Dinga Fitowa Suna Bayyana Soyayyar Su Ga Shahararren Jarumin Nan Adam A Zango.




Bayan Daya Sami Matsala Da Amaryarsa, Nan Ne Mata Su Fito Su Nuna Soyyarsu Ga Jarumin. 



Wannnan Budurwar Itama Ta Fito Ta Bayyana Irin Son Da Take Masa.