Murnar Cika Shekaru Goma Da Aure - Sadik Sani Sadik Ya Cika Shekaru Goma Da Aure - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Murnar Cika Shekaru Goma Da Aure - Sadik Sani Sadik Ya Cika Shekaru Goma Da Aure

Mar 19, 2023


Babban Jarumin mai suna  Sadik Sani Sadik Ya Cika Shekaru Goma Da Aure, Kalli Yadda Shagalin Murnar Ya Kasance. 



A wannan watan ya cika Shekaru Goma Kenan Dai Dai Da Auren Jarumin Inda Allah Ya Albarkace Su Da Haihuwar Yara Har Guda Biyu, Namiji Da Mace.



Jarumin Dai Kamar Yadda Ku Sani, Ya Dade Tauraruwarsa Tana Haskawa A Fagen KannyWood, Inda Yake Da Masoya Da Dama Daga Ko Ina A Fadin Duniya.



Kamar yadda akaga Jarumin Ya Wallafa Wasu Hotuna Da Gajerun Bidiyonsa Tare Da Iyalan Nasa Domin Yin Murnar Cika Shekaru Goma Da Auren.


Kai tsaye Kalli Yadda Abun Ya Kasance .