Babu Soyayya Tsakanina Da Rakiyya Musa, Martanin Hamisu Breaker Kan Zargin Da Ake Masa, Wata Jaruma Asalin Yar Niger Tayi Zazzafar Martani Ga Rakiya Musa Kan Lamarin Soyyyar Hamisu Breaker Da Rakiya Musa.
Tun Bayan Tattaunawar Tsakanin Rakiya Musa Da Hadiza Gabon Muhawara Ta Barke Musanman A Shafukan Sada Zumunta, Inda Kowa Ke Tofa AlbarKacin Bakinsa Kan Lamarin.
Da Yawan Mutane Dai Kai Tsaye Sun Ba Hamisu Breaker Laifi Inda Wasu Kuma Suke Cewa Bai Zama Dole Ace Hamisu Breaker Bane, Kila Dai Wani Ne Daban, Tunda Ita Bata Fito Ta Kama Suna Ba.
Ga Martanin Na Hamisu Breaker a cikin wanan bidiyon da zaku kallah.