Ci gaba da kallon shirinnan naku mai farin jini wato izzar so wanda yake zuwa ako wane mako wata karshen sati.
Kamar dai yadda aka saba yau ma munkawo muku wannan shirin kai tsaye anan shafin namu.
Wanda zaku kalla akoda wane lokaci kuka a dama kuma kuka shirya kallon wannan kyakkyawan shirin.
Ga wannan shirin daga tashar nan dai taku mai farin jini wato Bakori tv wanda sune ke daukar nauyin wannan shirin ako wanne sati.
Ga wannan shirin a sama sai ku kalla kaai tsaye anan !!