Babban Mai Shirya Fina-finai a Masana’antar Kannywood Abubakar Bashir Maishadda Ya Shirya FIM Akan Matsalolin Dake Damun Jahar KANO.
Wannan FIM Mai Suna “Wata Rana A Kano” Zai Kafa Tarihi, Kamar Yadda Akasan AB Maishadda Da Kwarewa Wajen Tsara Fim, Hakan Har Yaja Masa Karramawa a Africa Gaba Daya ( Kannywood Represent Hausa at AMVCA 2023 Lagos and Awarded).
Babban Producer Din Ya Bayyana a Page Dinsa Na Instagram Inda Yake Bayani Cewa:
Me zakuce a wannan shirin kai tsaye;