Jaruma Momme Gombe Tayi Auren Sirri Inda Tayiwa Mutane Bazata! A Yau Jumma’a 28 Ga Watan Bakwai Ne Mu Sami Labarin Cewa Jarumar Tayi Auren Sirri.
Zuwa Yanzun Mutane Suna Cike Da Mamakin Auren Na Jarumar Inda Yazo Lokaci Daya Ba Tare Da Wani Alamu Ko Sanarwa Ba. Sai Dai Yawancin Matan KannyWood Din Wannan Salon Su Dauka Yanzu.
Kamar Jarumai Kamar Hafsat Idris, Aisha Aliyu Tsamiya Da Wasu Manyan Jiga Jigan Jaruman KannyWood Mata, Suma Suyi Auren Sirri.
Kalli Zafaffan Hotunan Shagalin Bikin Nata. Inda Jaruman KannyWood Da Dama Ne Su Halarci Daurin Auren Jarumar, Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lfy Mai Daurewa.