Bidiyo: Masha Allah yadda wata tsohuwa ta kafe saita zauna wajen kwankwaso


Kamar yadda zaku gani wannan wani bidiyo ne da aka dauka a wajen wani taro da gwannan jahar kano da kuma mai gidanshi kwankwaso suka halarta. 

Inda wata tsohuwa ta nuna saita ga kwankwaso lokacin da wasu maaikata suka hanata ganin kwankwaso shi kuma ya bada dama na cewa abarta ta ganshi. 


Ga yadda wannan bidiyon ya kasance ku kalla da kanku.