Hotunan Auren jaruma Adama Dadin Kowa Arewa24


Wasu hotuna daa muka kawo muku a wannan shafi namu na jarumar nan mai suna Adama a cikin shirin nan na dadin kowa arewa24 da sukeyi wanda Adama dai itace tsohuwar matar Malam Kamaye a won igiya wanda daga baya kuma ta zamo matar malam na taala.


Yanzu dai gashi tazama matar mijinta na zahiri wanda muke tayasu murnar zama mata da miji allah ya bada zaman lafiya.


Ga wasu hotunan anan: