Hotunan Jaruman kannywood a wani sabon film


A wani sabon film da ba a bayyana sunanshi ba an ga wasu jarumai mata a shigar makarantar islamiyya wanda wadannan hotunan jaruman da suke cikinshi manya ne kuma ana ji dasu.


Kamar yadda zaku gani a wadannan hotunan ga wasu daga cikin jaruman na wannan hotunan.







Me zakuce akan wadannan hotunan na wadannan jaruman.