Auren Wuri Yafi Zinar Wuri! Kyawawan Hotunan Auren Wasu Kananan Yara Sun Dauki Hankula Sosai Musanman A Shafukan Sada Zumunta!
Ba Kasafai A Fiya Ganin Karamin Yaro Ya Aure Karamar Yarinya Ba. Inda Da Yawa Sai Dai Kaga Matashi Wanda Ya Tasa. Ko Kuma Wanda Shekarunsa Yaja Ya Aure Karamar Yarinya,
Sai Dai Wannan Matasa Sun Tabbatar Da Cewa Ba Dole Bane Sai Babban Mutum Ko Wanda Shekarunsa Suja Ne Kadai Zai Iya Auren Karamar Yarinya Ba.
Alamu Dai Ya Nuna Daga Angon Har Amaryar Basu Wuce Tsakanin Shekaru 20 20 Ko Kasa Da Haka Ba. Koma Dai Menene Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lfy Mai Daurewa Da Zuriya Dayyiba Amin Summa Amin.