"yar Tiktok" na biya kudi har $3000 kimanin miliyan 3 ayimin hotunan Aure basuyi kyau ba


Wata yar Tiktok mai suna Brooke ta biya kudi Dollar amurika dala dubu ukku $3000 wajen bukin aurenta ta baiwa mai daukar hoto.


Wata ‘yar tiktok ta yi Allah wadai da rashin kyawun hotunan aurenta, bayan da ta biya mai daukar hoton dala na gugar dala har dala 3,000, kwatankwacin kusan naira miliyan uku a kudin Najeriya.


Yar Tiktok din tayi bidiyo ne inda take bayyanin yadda wannan afka afka ta kasance anyi auren a watan Oktoba na shekara da ta gabata.


Ga hotunan nan.





Ga abinda wasu a social media suke cewa;


@fadia H Aliyu tana cewa :


Sai ya dawo mani da kuɗina ko nasa a yi masa dukan kuɗin


@kamal ahmad azare cewa yake :


Bai kyauta ba, haka da naje wani biki duk hoton da na fito sai na ganni baƙi wlh.


@Abdullahi ali maraban jos cewa yake:


Zamu hadu a Court ne kawai.


@mariya m Aliyu tana cewa:


Kyalkyalkyalll