Anfara biyan stipend na Npower 9 Months batch C1C2 N30k - yadda zaku duba naku - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Anfara biyan stipend na Npower 9 Months batch C1C2 N30k - yadda zaku duba naku

Dec 21, 2023


Anfara biyan stipend na Npower 9 Months batch C1C2 N30k - yadda zaku duba naku


Ayau ne 20 Ga wannan watan aka Fara biyan wadannan kudaden na Npower program batch C1C2 Wanda aka Fara sakawa mutane naira dubu 30 kacal.


ATTENTION

For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻

https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj

Follow Us On Google News 👇🏻

Naijastick On Google News 

Join Our Twitter Group 👇🏻

https://t.me/naijastickfansgroup


Ayau dinnan wasu dadama sun Sami wadannan kudaden Kai tsaye inda suka bayyana a screenshot Wanda kuma mun samu tabbacin wannan ne a shafin Npower payment update Wanda suka wallafa Ka dannan wannan blue rubuta domin zuwaga shafin don tabbatarwa.


Ga yadda abin ya kasance :

Hotuna wadanda Suka Sami wannan 30k a yau dinnan.





Ga abinda mutane suke fada a comment section: