Bidiyo da Hotuna: Yadda akayi shagalin birthday din jarumar shirin labarina Maryam - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Bidiyo da Hotuna: Yadda akayi shagalin birthday din jarumar shirin labarina Maryam

Dec 27, 2023


Bidiyo da Hotuna: Yadda akayi shagalin birthday din jarumar shirin labarina Maryam 


For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻

https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj

Follow Us On Google News 👇🏻

Naijastick On Google News 

Join Our Twitter Group 👇🏻

https://t.me/naijastickfansgroup


Jarumar shirin labarina Mai suna fateema Hussain wadda aka fi sani da suna Maryam a Cikin shirin labarina Wanda ke zuwa muku daga tashar Saira movies akowace mako, wato kowace Ranar jumaa ta qarshen mako.


Duba wannan:

Jarumin shirin Labarina Abdallah Amdaz “Excellency” zai angwance 

 

Ina Rokon Allah Ya Shirye Ni Kafin Lokacin rasuwata – Murja kunya 


Sauran jaruman kannywood dadama sun tayaya Murna inda wasu daga Cikin su suka halarci wannan shagalin.


Wanda aka ganesu suka bayyana a wani Bidiyo da kuma Hotuna da aka wallafa a shafin wannan jarumar Mai suna maryama a cikin shirin labarina.


Ga yadda abin ya kasance a Hotuna da kuma Bidiyo: