Bidiyo da kuma Hotuna - Yadda akayi bikin Sadiq da Amaryasa Eva ƴar ƙasar Jamus - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Bidiyo da kuma Hotuna - Yadda akayi bikin Sadiq da Amaryasa Eva ƴar ƙasar Jamus

Dec 22, 2023

Bidiyo da kuma Hotuna - Yadda akayi bikin Sadiq da Amaryasa Eva ƴar ƙasar Jamus 


Kamar yadda Hausaloaded suka ruwaito cewa Wani matashi dan kasar Nijeriya mai suna Sadiq ya auri baturiya yar kasar jamus wanda tabbas abun yayi armashi sosai. 

ATTENTION

For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻

https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj

Follow Us On Google News 👇🏻

Naijastick On Google News 

Join Our Twitter Group 👇🏻

https://t.me/naijastickfansgroup



Sadiq da amarya eva masoyan juna wanda sunkayi soyayya wanda tabbas abun yayi muna musu fatan Allah ya basu zama lafiya amen. 


Wannan matashin an sanya Shi daga Cikin Yan Nigeria da suka samu damar fita kasar waje domin zakulo mataye da ba Yan kasar ba kamar yadda da zaku kalla wadannan Hotuna nasu shida kyakkyawar matashin wato Eva. 


Zaku iya yin share zuwa Ga Yan uwa da kuma abokai domin morewa kallo da kuma tabbacin wannan auren.