Cikin Hotuna: Farfesa Phantami ya bayar da kyauta mota Ga mahardata Al-qur'ani Mai girma
ATTENTION
For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻
https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj
Follow Us On Google News 👇🏻
Join Our Twitter Group 👇🏻
https://t.me/naijastickfansgroup
A wasu Hotuna da zaku kalla yanzu inda muka kawo muku Labarin yadda tsohin minista wato Sheick Ali Isah Phantami (prof) inda ya ke geangwaje wasu daga Cikin Dalibai sabuwar mota staying kammala gasar hardar Al-qur'ani Mai girma.
Wadanda aka geangwaje da kyautar sun had da:
• Malam Nura Abdullahi (Modibbon Sokoto)
• Malam Aisha Abdulmutallib yobe
Inda aka Basu kyauta mota Kai tsaye da wannan tsohon minister din.
Ga hotunan Ku kalla Kai tsaye: