Hadarin mota ya Sami wani babban jarumi kuma mawaqi a kannywood - Soja Boy:Ayau ne muka samu Labarin hadarin mota da jarumi kuma babban mawaqi a masanaantar kannywood wato Soja boy Wanda suke kawo muku film dinsu Mai suna "Yahoo boy".
ATTENTION
For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻
https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj
Follow Us On Google News 👇🏻
Join Our Twitter Group 👇🏻
https://t.me/naijastickfansgroup
Ga Yadda abin ya kasance daga wani shafi a Cikin shafin manyan kannywood.
Kamar Yadda kannywood exclusive suka bayyana cewa:
Innalillahi wainnailaihiraju'un! Allah ya jarabce Jarumi kuma mawaki Soja Boy @officialsojaboy da samun hadarin Mota. Amma alhamdulillah yana cikin qoshin lafiya babu rauni ko buguwa. Muna rokon Allah ya kiyaye gaba ya kuma mai mashi da sabon arziki Ameen ya Hayyu ya Qayyum.
Domin samun wasu labarai ku dannan wannan link Din >>> Click me now