Cikin Hotuna - Matashiya Mai Neman na kanta kuma Direbar Tirela Yar Asalin jahar gombe

 


Matashiya Mai Neman na kanta kuma Direbar Tirela Yar Asalin jahar gombe

Kamar yadda muka saba yay ma munkawo Labarin wata matashiya Mai Neman na kanta azahira inda take tukin tilera domin biyan sauran buqatunta.

ATTENTION

For More Update Join Our WhatsApp Group ๐Ÿ‘‡๐Ÿป

https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj

Follow Us On Google News ๐Ÿ‘‡๐Ÿป

Naijastick On Google News 

Join Our Twitter Group ๐Ÿ‘‡๐Ÿป

https://t.me/naijastickfansgroup

Wannan matashiya Yar Asalin jahar gombe ce wadda Ake Kira da suna Hauwa Direba.

Matashiya Hauwa Direbar Tirela Ce Yar Asalin Jihar Gombe, Wadda Ta Fara Tuฦ™in Babbar Mota Tun Tana ฦณar Shekara 17 Da Haihuwa Kuma Ta Ce Albarkacin Sana’ar Tuฦ™i Ta Gina Gida, Ta Sayi Filaye Guda Biyu, Ta ฦŠauki Nauyin Karatun ฦ˜aninta A Tattaunawarta Da TRT Hausa

Daga Jamilu Dabawa