Sabon Tallafi Daga Gwannatin Jahar Kaduna a Karkashin KADUNA State Enterprise Development Agency
ALBISHIRINKU AL'UMMAR JIHAR KADUNA.
(A KORI TALAUCI)
ATTENTION
For More Update Join Our WhatsApp Group ππ»
https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj
Follow Us On Google News ππ»
Naijastick On Google News
Join Our Twitter Group ππ»
https://t.me/naijastickfansgroup
Akwai Tallafi da Gwamnatin Jihar Kaduna Karkashin Jagorancin BALARABEN GWAMNA Sanata Uba Sani zata baiwa masu kananan sana'o'e don tallafa masu da kudi don inganta sana'o'ensu wanda yau za a kaddamar dashi.
In Sha Allah yau ake sa ran za'a fitar da ka'idojin cikawa don amfana da wannan tallafin wanda hukumar KADUNA STATE ENTERPRISES DEVELOPMENT AGENCY karkashin Jagorancin hazikin matashi Hon Dauda Hunkuyi zata Jagoranta.
ALLAH YA BADA NASARA.
Gwamnatin Jihar Kaduna Karkashin gwabna Mal.Uba Sani za ta baiwa masu kananan sana'o'e tallafin kudi don inganta sana'o'ensu wanda yau za a kaddamar da shirin.
Muna sa ran za'a fitar da ka'idojin cikawa don amfana da wannan tallafin wanda hukumar Kaduna State Enterprise Development Agency karkashin jagorancin hazikin matashi Hon Dauda Hunkuyi zai jagoranta.
Tsohuwar gwamanti da ta gabata ΖarΖashin jagoranci Mal.Nasir Ahmed El-rufai ce ta fara gudanar da shirin wasu sun nema kuma sun ci gajiyar shirin wasu kam har yanzu babu labari tunda aka Kira su a waya aka tantance su har yanzu basu Kara jin labarin ba yayin da wasu suka amfana da tallafin kudi 250k 100k wasu Kuma kayan ICT aka Basu .
Ina so in yi amfani da wannan damar wajen sanar da mutane cewa idan yau an kaddamar da shirin kada a gajiya wajen nema a nema ko zaa dace gashi wannan application is free kyauta ne ko sisi baa bukatar da mutum .
Zamu saka muku yanar gizon neman wannan grant din in Sha Allahu yana zama normal .
How to Apply
Interested and qualified applicants should Click Here to Apply
Application is Free