Wata Baturiya Mai shekaru 38 ta koka a Rashin samun mijin Dan afrika
Wannan Lamarin ya wakana ne ayayinda wata tsaleliyar Baturiya wadda yayi ikrarin cewa ita budurwa ce Mai kimanin shekaru 33 a duniya inda har yanzu bata samu miji ba Wanda kuma tana Neman miji akasar Africa yanzu bata ma son yin aure a kasar su.
ATTENTION
For More Update Join Our WhatsApp Group ๐๐ป
https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj
Follow Us On Google News ๐๐ป
Join Our Twitter Group ๐๐ป
https://t.me/naijastickfansgroup
Ga abinda shafin Fikira suka bayyana:
Baturiyar Amurka 'yar 38 ta buฦaci mijin aure matashi kuma ษan Afirika, duba da yadda ta kwashe waษannan shekaru ba ta yi Aure ba.”
Latsan na domin ganin tabbacin Labarin:
https://www.facebook.com/share/p/9gFDevHUVsghndpA/?mibextid=xfxF2i