Abubuwanda masu kallo suke so su sani akan shirin Labarina da zaizo a wannan jumaar
Kamar yadda muka kalli wannan shirin na labarina da yagabata a wannan satin Wanda yanzu hakan masu kallo sun zaku da sugabme zai Faru agaba wato a wannan episode da zaizo wannan jumaar.
Mun tattara munkawo muku wasu abubuwa da muke hasashen zasu Faru a wannan episode da zaizo wannan jumaar Insha Allah.
Abo na farko shine
1 - Shin tayaya zaayi Al-ameen ya mayarda mayarda maryama tunda tun Daren farko bata kwana a gidanta ba. Wanda hakan ya tayar da hankalin Shi Al-ameen din ba kadan ba.
2 - kome zai faru Tsakani Direba Alhj lawan da kuma matarsa Jamila shin zata koma a wannan Dakin nata mun hango mahaifinta kamar yadda yake magana cewa ko Mai yasan bayi ne baruwanshi mijintane.
3 - shin Ina kawun Maryam da kuma gwaggonta masu matuqar son dukiya da duniya ya lanarinsu yake idan sukaji cewa Al-ameen Mai kudinsu kuma wadannan duk yaransa ne.
4 - sauran abokai Al-ameen na gareji me yake faruwa ne ko zasu hadu da Al-ameen kamar yadda dayan abokinsu ya hadu dashi.
Ga Karin bayani: