Bidiyon da yasa Ake neman su Murja Yar Tik-tok ita da G-fresh

Bidiyon da yasa Ake neman su Murja Yar Tik-tok ita da G-fresh 


Kamar dai yadda kuka sani cewa wannan makon anata jita jita akan neman Murja kunya wato Murja Yar Tik-tok ita da G-fresh Wanda hakan ya kawo CeCe kuce akan cewa hukumar hisbah na neman su ruwa ajallo Wanda ma iya kanta Murja kunya tayi bidiyo ta karyata wannan neman da Ake Mata ...


Wannan ne yasaka aka bayyana dalilin da yasa akae neman wadannan jaruman akan wani bidiyo da sukayi tare da junan su Wanda zaku gani a yanzu kamar yadda muka tattara muku domin gani da ido ya wuce abaka labari.


A wani bayani kuma Mai wushirya ya bayyana cewa Baya so ya qara Shiga gidan yari tunda tun Karon farko baijita da dadi ba .. Wanda hakan ne yasaka yaketa taka tsan tsan da duk abinda zaisa ya sake komawa a gidan yari Ga wannan bidiyon domin Jin cikakken bayani..


Ga bidiyon nan: