Gidan Sarauta Episode (10) season (1) ORG HD - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Gidan Sarauta Episode (10) season (1) ORG HD

Jan 7, 2024

 Gidan Sarauta Episode (10) season (1) ORG HD


Kamar yadda muka saba kawo muku Labarin da kuma fina finan Hausa masu dogon zango yau ma mun kawo muku Daya daga Cikin fitattun shirinku masu farinjini wato shiri Mai suna " Gidan Sarauta " wannan shirin yasamu karbuwa Ga mutane dadama Wanda har Ake kallonsa akowace mako wato Ranar Lahadi ta kowanne satin.


Wannan shirin mai dogon zango ya samu jarumai manya da ma qananan jarumai kamar su:


     • Ali Nuhu

     • Fatima Muhammad

     • Mome gombe

     • Daddy hikima

     • Rabiu Rikadawa


Da dai sauransu.


Ga wannan shirin na yau kenan 7 January domin kallon wannan shirin Kia tsaye Anan shafin namu: