Kadan daga Shirin Labarina Na Ranar Jumaa Mai zuwa Season (8) Episode (7)

Kadan daga Shirin Labarina Na Ranar Jumaa Mai zuwa Season (8) Episode (7)

A yau 10 January ma munkawo muku wannan shirin Kamar yadda muka saba kawo muku wannan shirin mai suna Labarina wato shiri daga kamfanin Saira movies.

Wanda ahalin yanzu ana Season 8 Episode 7 ne Ga kadan daga Cikin na wannan satin wato ranar Jumaa ta jibi Kennan..

Ayi kallo lafiya.