Kadan daga Shirin Labarina Na Ranar Jumaa Mai zuwa Season (8) Episode (10)
A yau 31 January ma munkawo muku wannan shirin Kamar yadda muka saba kawo muku wannan shirin mai suna Labarina wato shiri daga kamfanin Saira movies.
Wanda ahalin yanzu ana Season 8 Episode 10 ne Ga kadan daga Cikin na wannan satin wato ranar Jumaa ta jibi Kennan..
Ayi kallo lafiya.