Kalli Hotunan bikin auren gata a jihar Kebbi


Kalli Hotunan bikin auren gata a jihar Kebbi


Gwamnatin jihar Kebbi ta gudanar da auren 'yan mata da na zawarawa kimanin 300 a jihar




Angwayen sun caɓa ado a wajen auren gatan da aka gudanar a jihar Kebbi








An bai wa ma'auratan kayan abinci a matsayin gayan gara


Gwamnatin jihar ta ce an zaɓo ma'auratan ne bisa sahalewar iyayensu.