Kyawawan Hotunan Babiana yar titok tayi wuff da ɗan shekara 27 - NAIJA STICK

Mobile Menu

يتم التشغيل بواسطة Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Kyawawan Hotunan Babiana yar titok tayi wuff da ɗan shekara 27

22‏/01‏/2024


Kyawawan Hotunan Babiana yar titok tayi wuff da ɗan shekara 27


Wasu kyawawan Hotunan kafin Aure na wata  Jarumar Tik-tok wadda ake Kira da (Hafsat Muhammad Waziri) kamar yadda Akafi Saninta Da Suna Babiana Da Santalelen Mijinta Mai Shekaru 27


Babiana yar Tik-tok ce wadda ta yi qaurin suna sosai a kafar sada zumunta ta Tik-tok wanda tabbas manya manyan yan Tik-tok zasu fara shiga ciki.


Muna yi mata fatan alkhairi tare da wasu yan matan jarumai suma su biyo bayan wannan jarumar.


Ga hotunan nata tareda Wanda zata aura: