Manyan Jaruman kannywood da Allah ya Basu yaya a cikin shekarar 2023
Kamar yadda muka saba kawo muku wasu daga Cikin labarai na kannywood yauma munzo muku da wasu daga Cikin manyan Jaruman kannywood da suka samu qaruwa a wannan shekarar data gabata wato shekarar 2023.
Wadannan jarumai dukkanin su manya ne a wannan masana Antar ta kannywood Wanda suka hada da:
Jarumi Abale wato Daddy hikima
Da kuma jarumin nan na shirin labarina wato Lukman da kuma Mai bada umarni wato Alkali da dai sauran jarumai kamar yadda zaku gansu a wannan hotuna da muka saka.
Muna Rokin Allah da ya Basu zuria yya kuma Raya wadannan yaran da suka samu akan addinin islama.. muna taya su Murna sosai.
Ga hotunan: