Qalubale dayake gaban masu kallon shirin Labarina
Malam yayi bayani akan wani qalubale dayake tattare Ga masu kallon shirin labarina Wanda zakuji a Wannan bidiyo da muka kawo muku yanzu.
Kamar yadda kuka sani cewa wannan shirin na labarina shirine wanda yake daukar hankali ga masu kallon shirin hatta da dattijawa ba a barsu abaya ba ...
Jin dadin shirin ba a Fara haska Shi sai lokacinda aka Gama sallah shine abo na farko da yake Bani shaawa a haska wannan shirin Kamar yadda Ake kawo muku shi akowanne mako..
Ga Bayani daga Mallam Akan qalubale dayake gaban masu kallon wannan shirin na labarina.
Kalli bidiyo anan: