SHIRIN LABARINA Season 8 Episode 6 - Saira Movies Tv - NAIJA STICK

Mobile Menu

يتم التشغيل بواسطة Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

SHIRIN LABARINA Season 8 Episode 6 - Saira Movies Tv

05‏/01‏/2024

SHIRIN LABARINA Season 8 Episode 6 - Saira Movies Tv

A yau jumaa 5 January ma munkawo muku cigaban wannan shirin naku wato shirin labarina mai dogon zango wanda kamfanin malam aminu saira movies tv ke gabatarwa wanda yanxu haka ake zango na takwas.

Labarina wanda a cikin wannan shirin ya samu sababbin Fuskoki da zaku gani a cikin wannan inda sunka hada da jarumai kamar haka.

      • Sadiq sani sadiq

      • Amina rano

      • Fatima hussaini da dai sauransu.

Labarina wanda idan baku manta ba a ƙarshe zango na bakwai 8 kashi na shida 6 inda anka tsaya akan za’a auren Maryam da kuma Al amen Wanda Ake ta tunanin yanda zaa daura auren nasu.

Inda Jamila take ta fice da shige domin tagancewa dai tahana Al-ameen auren wannan maryama din don dai ta tozarta Shi ta nuna Mai bakowa bane. 

A cikin wannan labarina kashe na takwas 8 akwai chakwakiyya sosai duba da ganin sababbin fuskoki a cikinsa.