A wadannan hotunan da zaku Kala Kai tsaye wata kyakkyawar budurwa ce Yar shekara 17 data kammala karatun Al-qur'ani Mai girma da kuma bautar kasar ta duk a cikin wadannan shekarun Wanda mutane dadama suka yaba Mata akan Wannan Nasarar data samu a Rayuwata Wanda wannan BA qaramar Nasara bace Ga ya mace ta kammala wadannan abobuwan Cikin wadannan shekarun.
Mutane dadama sun bayyana raayoyinsu akan wannan hotunan na wannan baiwar Allah kuma Mai hazaka da Kamala.
Ga wadannan hotunan muka tanadarmuku domin bayyana naku raayoyin Kai tsaye .