Allah ya yiwa Matar Jarumin Kannywood Abdul Sahir rasuwa. Allah ya jikanta
Babban jarumin nan na shirin kwana chasin Wanda aka fi sani da Malam Ali Allah yayiwa matarsa rasuwa ..
Wannan ya biyo ne bayanda mukasami takamaimai Labarin Daga najiya Mai qarfi Allah ubangiji ya jikanta da rahama ya kuma bashi juriyar rashinta.
Muna taya wannan jarumin jimamin rashin iyalinsa ..