Hotuna Jaruma Zainab da Mijinta Zaharadden Sani
A wani sabon shiri da Ake gabatarwa na kamfanin eagle eye media Wanda aka Ga jarumin nan da ya Jima Bai bayyana Kansas ba a harkan film wato Zaharadden Sani owner wani shiri ne na sabuwar jarumar nan Mai suna Zainab a cikin shirin Labarina da kamfanin Saira movie ke gabatarwa..
Wadannan kyawawan hotuna sunja raayoyin mutane dadama akai Wanda wasu suka bayyana farin Cikin su na ganin wannan jarumar acikin wannan sabon shiri da zaa Fara gabatarwa nan gaba kadan.
Ga wadannan Hotunan Ku kalla: