Hotunan jaruman kannywood 10 da sukejin yaren fulatanci
Wasu hotuna da muka tattara muku na wasu Manyan Jaruman kannywood su goma 10 da suke Jin yaren fulani Wanda duniya ta tabbatar da hakan akansu ...
Wanda suka hada da :
Salisu s fulani
Hadiza Gabon
Ahmad Dadin Kowa
Da dau sauran jarumai da zaku gani a hotuna Kai tsaye ...
Ku ajiye mana comment naku a section namu muna godiya.