Hotunan Maishadda tareda Matarsa Jaruma Hassana Muhammad - NAIJA STICK

Mobile Menu

Top Ads

More News

logoblog

Hotunan Maishadda tareda Matarsa Jaruma Hassana Muhammad

Feb 4, 2024


Hotunan Maishadda tareda Matarsa Jaruma Hassana Muhammad


Wasu kyawawan Hotunan Mai shirya Shirin kannywood wato the giant Maishadda global resources wato Abubakar Maishadda shida kyakkyawar matarshi wato tsohuwar Jaruma Hassana Muhammad Wanda suka birge mutane sosai.


Inda muka tattara muku domin gani da ido ya Kori ji akace Wanda yasamu manyan jarumai dama sauran Yan kannywood suka yaba da wannan hadin nasu.


Allah yaqara donkon Qauna da kuma Rikon amana atsakaninsu Amin summa amin.


Ga wasu da suka bayyana farin Cikin su akan wadannan hotunan:




Ga hotunan: