Hotunan Wata Ɗalibar 'Software Engineering' Da Ta Kammala Karatunta


Hotunan Wata Ɗalibar 'Software Engineering' Da Ta Kammala Karatunta 


Wata kyakkyawar Daliba kuma matar Aure da samu Nasarar kammala degree dinta a fannin Software Engineering Wanda mutane dadama suke tayi Mata fatan alheri.


Inda aka wallafa hotunan wannan Matashiya wadda ba a bayyana sunanta ba akan shafin a matsayin wadd ata samu Nasarar kammala degree dinta a fannin Software Engineering.


Muna taya wannan Matashiya Murna Allah ya sa Anyi a cikin saa da kuma rabo ya sanya muci amfani karatun..


Ga hotunan wannan Matashiya wanne fata kuke to Mata ne: