Jaruma Maryam CTV ta samu kariya biyu a hannunta na hagu
A wani labari da muka samu Daga majiya Mai karfi shafin Daily news Hausa sun ruwaito cewa Jarumar nan Mai suna Maryam CTV ta samu kariya biyu a hannunta na hagu Wanda muke neman adduar Ku a gareta Allah yabata lafiya.
Ga yadda abin ya faru.
Adaidaita sahu muka hau ni da kawata zamu je Zoo Road wani mai Mota ya zo ya tunkude Adaidaitan da muke a ciki, karfen Adaidaita Sahun ya danne ni na sami Karaya biyu a hannuna na hagu, amma Alhamdulillah ina samun sauki; Maryam CTV
Allah ya dauke wahala.