Jaruma Shirin Labarina Fati Washa ta kammala karatun degree a kasar waje
Babban jarumar shirin nan naku Mai farinjini wato Jaruma fati washa wadda aka fi sani da Sumayya a cikin shirin ya samu damar kammala karatun degree nata a wata Jamia dake kasar waje inda ta kammala wannan karatun lamui lafiya.
Kamar yadda zaku gani wadannan wasu Daga Cikin hotunan graduation na jarumar ne .
Muna tayaya murnar kammala wannan karatun Mata Allah yasanya albarka a cikin Shi Amin.
Ga hotunan Ku kalla: