Jarumin Shirin Dadin kowa na tashar Arewa 24 Malam Nata'ala Yana neman Adduar Ku
Kamar yadda shafin Daily news suka ruwaito cewa jarumin nan na shirin nan naku Mai farinjini wato shirin Dadin kowa na tashar Arewa 24 da take gabatarwa akowace mako wato ranar Asabar.
Wanda Malam Nata'ala Yana Daya Daga Cikin Manyan Jaruman wannan shiri na Dadin kowa na tashar Arewa 24 Wanda ayanzu hakan Yana neman Adduar Ku masoya akan Rashin lafiya dayake fama dashi.
Muna rokon Allah yabashi lafiya yasanya tazama kaffara ce agareshi ya dauke wahala da shida dukkanin musulmai Baki daya..
Allah yabashi lafiya