Masha Allah - Jaruma Minal Ahmad ta saye Babbar mota kirar Kamfanin Mercedes Benz - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Masha Allah - Jaruma Minal Ahmad ta saye Babbar mota kirar Kamfanin Mercedes Benz

Feb 28, 2024


Masha Allah - Jaruma Minal Ahmad ta saye Babbar mota kirar Kamfanin Mercedes Benz


Cikin hoto da zamu nuna muku a yanzu Wanda jarumar nan ta shirin nan naku Mai farin jini wato shirin izzar so da dai sauransu.


Inda ta gwangwaje kanta da sabuwar mota kirar Kamfanin Mercedes Benz Wanda masoyanta dadama suka saka albarka a ciki.


Muna yi Mata fatan akashe lafiya Allah kuma ya tsare ya qara budi.


Me zakuce gameda da wannan Nasarar da wannan jarumar Minal Ahmad ta samu na sayen Babbar mota kirar Kamfanin Mercedes Benz..


Ku ajiye comment naku a section..


Ga hotun motar: